Hausa

Bidiyon Rawar Iskancin Da Safara’u Da 442 Sukayi A Nijar Awajen Wasan Sallah

Bidiyon Rawar Iskancin Da Safara’u Da 442 Sukayi A Nijar Awajen Wasan Sallah

Acikin yawon shagalin wasan Sallah da Safara’u tacikin Kwana casa’in da kuma 442 sukayi ne sukayi wata Rawar Iskanci da kwata kwata bata Kamata ba.

Duk wani masoyin kallon finafinan Hausa, yasan wacece Safara’u musammanma makallata tashar Arewa24 da kuma shiriinnan mai dogon zango mai suna Kwana casa’in.

Haka kuma 442 mawakine Mai yin wakar batsa musammanma indan har Bidiyon Wata Bahaushiya na batsa ya bazu ko’ina.

kamar yadda Wani bidiyon ke yawo Bayan na Rawar iskancin da sukayi, qnga wasu fusatattun matasane da aka samu sukayi musu wannan mugun duka na fitar hayyaci. Ga bidiyon Dukan akasa

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button