Hausa

Allahu Akbar matar marigayi Ahmad S Nuhu tayi abinda ta birge jama’a da yan kannywood

Allahu Akbar matar marigayi Ahmad S Nuhu tayi abinda ta birge jama’a da yan kannywood

Allahu Akbar matar marigayi Ahmad S Nuhu tayi abinda ta birge jama’a da yan kannywood (Hafsat Shehu).

Hafsat Shehu dai matar tsohon jarumi ce a masana’antar ta shirya fina finai wato kannywood.

Ta bayar da kissar wata baiwar Allah me abin al ajabi tin lokacin Annabi S.A.W wato Farisa kuma hakan ba karamin dadi yayiwa mutane ba dama yan kungiyar kannywood.

Wanda hakan yasa yan masana’antar suka tunu da mijin nata wato Ahmad S Nuhu wanda ya rasu tun shekarar 2007 sakamako hatsarin mota.

Tace ta bayar da kissar ne domin ta zaburar da mutane akan soyayyar Annabi S.A.W kuma mutane sunji dadin hakan sosai.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button