Hausa

Gamnatin jihar Kano zata baiwa kamaye kyautar Naira miliyan Biyar kan rashin lafiyar sa

Gamnatin jihar Kano zata baiwa kamaye kyautar Naira miliyan Biyar kan rashin lafiyar sa

Tofa gamnatin jihar Kano zata baiwa kamaye kyautar kuɗi har Naira miliyan Biyar kan rashin lafiyar sa

Kamaye dai jarumin ne acikin shirin Dadin Kowa na arewa 24 shirin da yayi shura kuma ake haskashi aduk mako ranar Asabar

Sai dai acikin bidiyon an baiyana cewa kamaye bashi da lafiya kuma gomnatin jihar Kano tace zata dauki nauyin dawainiyar cutar tashi harya warke inda aka baiyana zaici kuɗi kimanin miliyan Biyar

Mutane sun kadu dajin rashin lafiyar kamaye inda ake jajanta masa da kuma turereniyar zuwa asibiti don dubashi dayi mishi addu’a

Sai har yanzu ba aji daga bakin makusan tan saba sai dai bidiyon dayake yawo ya nuna kamayen yana kwance a gadon asibiti kuma ana kula dashi inda ake bukatar mutane su saka shi acikin addu’ar su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button