Uncategorized

Wata sabuwa wata mata ta ciwa jarumar kannywood kuma S.A Ambassador a gwannatin Kano mutunci

Wata sabuwa wata mata ta ciwa jarumar kannywood kuma S.A Ambassador a gwannatin Kano mutunci

Wata sabuwa wata mata ta ciwa jarumar kannywood kuma S.A Ambassador a gwannatin Kano mutunci

Wannan abu da yawa yake wanda ba’a rabo dashi a kannywood daga yau kaji wannan sai kuma gobe kaji wannan abin ya fara yawa kullum sai kaji wata ta barowa wata bakar magana wacce zata iya haddasa Rigima daman ita suke nema

Read Also

Ita Rashida da yanzu Bama wani Film take ba Sai dai kawai idan abin magana ya kama zatayi magana idan kuma bai kamata batayi amma duk da haka saida wata tayi mata bakar magana me zafi kuma wannan abin yayi mata ciwo bazata maraba

Babban abinda yake damun irin wa’yannan manyan Jaruman shine idan sukaga kananun jarumai suma abu sai suma suce dole sai sunyi bayan kuma sun mata cewa zamani kowa da nasa suma sunci lokacin su abaya dan haka yanzu ba lokaci su bane girma yazo shi yasa ake samun kananun yara mata suke cewa zasuyi musu wa’azi ko kuma fada

Jaruma Rashida dai tasha suka da zagi a wajen wannan matar wanda take cewa damme baza take tayi aure ba tazo ta biyewa duniya suna wani abu wanda bai kamata ba a matsayimsu na mayan mata amma suna rawa suna girgiza daman ance duk wanda baiji kunyar hawa jaki ba jaki bazaiji kunyar kayar dashi ba

Lallai wannan ta tsokanowa kanta dan Rashida bazata taba barin taba akan wannan Maganar an santa da baki da kuma surutai musamman wajen mayar da martani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button