EntertainmentHausaUncategorized

An kara ganin jarumar kannywood rahama sadau acikin wani sabon Film na India

An kara ganin jarumar kannywood rahama sadau acikin wani sabon Film na India

An kara ganin jarumar kannywood rahama sadau acikin wani sabon Film na India

Wannan dai jarumar ta kara samun nasara wacce ba kowane ya sameta ba duk da irin abubuwan marassa dadi da wasu suke mata amma hakan bai hana ana wannan jarumar ta cigaba ba kasancewar komai na Allah yadda ta nufa haka ne yake faruwa

a wani shirin makamancin wannan wanda yanzu ma aka kara samun wani wanda shima ya kara fitowa jarumar nema take ta mamaye komai a wanan kasa ta India yanzu duk wani Film sai kaji ance itace

Daman haka daukaka take idan Allah yaso ka cigaba sai dai akwai kai ta ganin masara a rayuwarka kuma babu mai dakatar da ita saboda daga Allah ne

Idan kuka kalli kadan daga cikin wannan film din zakuga Lallai wannan jarumar ta samu gogewa wacce dole anayi da ita saboda yadda take nuna kware a da kuma aiki tukuru domin ganin ta samu gurbi a wannan ma’aikata ta kasar India kuma cikin hukuncin Allah ta samu

Allah yawa nan gaba duk wata nasara ta risketa domin da akwai dad’i ace yau ga wani dan uwanka a babbar ma’aikata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button