Uncategorized

Kalli Yadda Hisba suka kama wasu mata wanda ake lalata dasu a Hotel

Kalli Yadda Hisba suka kama wasu mata wanda ake lalata dasu a Hotel

Dole a jinjina hukumar Hisba ta jihar Kano saboda irin namijin kokarin da suke wajen ganin kawo karshen mata da maza wanda suke aikata alfasha acikin garin dama fadin Nigeria duka a garuruwan da suke kasar nan babu wani gari da ake kama irin wa’yannan bata garin dai sai jihar Kano domin yadda suke saka ido akan masu shige da fice a wannan garin

Hukumar tace zata gigayda aika sai inda karfinta ya kare saboda ta kawo gyara da samarwa da duniya al’umma ta gari domin duk macen data karar da rayuwarta a yawan banza to zata iya haifar wa duniya irinta nata gari Allah ya kiyaye

Duka wannan aikin da wannan hukumar suke sunayine domin su kada al’umma su lalace sannan kuma suna mayarwa da iyaye yayansu wanda suka baro gida

A garin Kano ananne aka fara kafa wannan hukuma wanda kuma a yanzu a duka fadin Najeriya babu wata jiha da bata da wannan hukuma kuma suna aiki domin su kawo zaman lafiya da kiyaye aikata aikin alfasha a wannan gari

Idan kuka kalli wannan video zaku ga yadda aka kama yan mata da maza a hotel suna aikata bedala wanda hakan anyine domin jawo na baya kunne kuma za’a hukuntasu saboda tsoron komawa wannan harka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button